Latest
Ministan harkokin kasashen waje, Yusuf Tuggar ya bukaci y'an Najeriya su mai da hankali kan gina kasa madadin ba ta lokacinsu kan matsalar takardun Tinubu.
Majalisar Dattawar a yau Laraba ta fara aikin tantance mutane uku da Shugaba Tinubu ya tura mata domin nada su ministocin tarayya. Daga cikinsu akwai Abbas Balarabe.
Honorabul Abdullahi Balarabe Dabai, mamba mai wakiltar Bakori da Ɗanja a majalisar wakilan tarayya ya roƙi a ba mutane damar ɗauƙar makami su kare kansu.
Miyagun ƴan bindiga sun kai farmaki a jami'ar gwamnatin tarayya da ke Dutsinma a jihar Katsina inda suka yi awon gaba da ɗalibai mata guda biyar.
Wata mata ta koka kan yadda kamfanin BUA ya rage farashin siminti ba tare da ya duba su diloli ba, ta ce yanzu haka ta na da jibgin kaya a shago tsohon sari.
Gwamnatin Kano karƙashin jagorancin gwamna Abba Gida-Gida ta ayyana Laraba 4 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutun bikin murnar haihuwar Annabi SAW.
Wata budurwa ƴar Najeriya ta koka bayan saurayin da ta kwashe ƴan kuɗaɗenta ra tallafa masa ya tafi ƙasar waje, ya rabu da ita bayan ya koma can.
Kungiyar Kwadago ta Najeriya, NLC ta bayyana cewa nan ba da jimawa ba za su fara tattaunawa da gwamnati kan mafi karancin albashi dubu 100 ko 200.
Hon. Robinson Uwak ya bukaci babban bankin CBN ya dauki mataki, ya ce dole sai gwamnati da sauran hukumomi sun zauna sun nemo mafitar tattalin arziki.
Masu zafi
Samu kari