Latest
Jami’ar Jihar Chicago ta yi magana kan ingancin takardar shaidar karatu da Shugaba Bola Tinubu ya gabatarw ahukumar zabe ta kasa gabanin zaben 2023.
Jami'an 'yan sanda sun kwamushe wani da ake zargin ya na bai wa 'yan bindiga bayanan sirri da ya kai ga sace daliban Jami'ar FUDMA a jihar Katsina.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Bubakar zai shigar da ƙara a gaban kotun ƙoli bayan samun takardun karatun Tinubu.
Duk da gwamnati ta janye tsarin tallafin man fetur, layin motoci da babura sun dawo. Akwai alamun cewa farashi zai iya canzawa, shiyasa gidajen mai su ka rufe.
Wani matashi ya nemi shawarar abin da ya kamata ya yi bayan ya kama budurwar da zai aura da laifin cin amanarsa da maza biyar lokacin da baya nan.
Jihohi sun karbi bashin Naira Biliyan 46 saboda a iya biyan ma’aikata albashi. Gwamnonin kasar nan sun ci bashin N5.8tr a gida da $4.35bn daga kasashen waje.
Babu mamaki a yau Alhamis, jama'a su samu karin bayani a kan Bola Tinubu. Bayan kwanaki kusan uku ana surutu kan takardun Bola Tinubu, Atiku Abubakar zai yi jawabi.
Gwamnatin jihar Osun a ƙarƙashin jagorancin gwamna Ademola Adeleke ta sake sanya dokar hana fita a wasu ƙananan hukumomi biyu na jihar saboda rikici.
Jami’ar CSU ba su da masaniya a kan satifiket din da Bola Tinubu ya kai wa INEC, idan aka samu shugaban kasa da laifin da ake zarginsa, za a iya tunbuke shi.
Masu zafi
Samu kari