Latest
Ana ganin akwai gagarumar matsalar rabuwar kai tsakanin manyan ƙusoshin PDO gani. ba bu ko daya daga cikinsu da aka ga keyarsa a taron da Atiku ya yi a Abuja.
Sakataren tsare-tsare na jam'iyyar PDP ta ƙasa, Umar Bature, ya bayyana cewa ya maida motar Taraktan da ya ɗauka haya daga tsohuwar gwamnatin Aminu Tambuwal.
Kungiyar Kare Hakkin Musulmai, MURIC ya tura gargadi ga ministan Abuja Nyesom Wike kan shirin alaka da Isra'ila kan matsalar tsaro a birnin Tarayya, Abuja.
Gwamnatin jihar Ogun karkashin shugabancin gwamna Dapo Abiodun ta bayyana cewa ta ɗauƙi sabbin malaman makaranta 1,000 kuma tana shirin ɗaukar wasu.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour, Peter Obi ya yi fatali da rokon Atiku Abubakar na neman hadin kai don kwato mulki a hannun Shugaba Bola Tinubu.
Atiku Abubakar ya fadi abin da bai taba fada ba, ya ce ACP na zuwa, sai aka karbe duka lasisin kamfanoninsa, ya ce ‘yan APC sun rabawa junansu kasuwancinsa.
Emmanuel Ibe Kachikwu zai shiga shari’ar Diezani Alison-Madueke a kotun Westminster. Lambar tsohon Ministan ya bayyana bisa zargin karbar rashawa.
Da alama za a koma zamanin wahalar mai a Najeriya saboda tsadar kaya. ‘Yan kasuwa da dillalai sun shiga mawuyacin hali a sakamakon tashin farashin litar man fetur
Tsohon Ministan sufuri ya yaudari APC, ya hada-kai da Atiku Abubakar a zaben 2023. Magoya baya da wasu jagororin APC a Ribas sun zargi Rotimi Amaechi da zagon-kasa
Masu zafi
Samu kari