Latest
Abun bakin ciki ya afku a garin Zaria inda wani shugaba da mataimakin shugaban makaranta suka kashe dalibin JSS3 saboda fashin makaranta a Al-Azhar Academy.
Kamfanin Tace Man Fetur, NNPC, ta sanar da cewa gobara ya tashi a matatanta da ke Warri, Jihar Delta a ranar Juma'a. Kamfanin ta ce an samu nasarar kashe gobarar.
Rundunar yan sanda reshen jihar Benuwai ta bayyana cewa a harin da yan fashi suka kai bankuna a Otukpo, an kashe DPO da wasu yan sanda uku a musayar wuta.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sake sabon nadi mai muhimmanci inda ya zabi Adewale Adeniyi a matsayin sabon shugaban hukumar hana fasakwabri wato kwastam na kasa.
An wayi gari da mummunan labarin rasuwar sabon kwamishinan gyara da sake matsuguni a jihar Borno, Injiniya Ibrahim Idris Garba da safiyar yau Asabar.
‘Yan fansho da tsofaffin sojojin da su ka dade da ritaya za su samu kudin da za a raba. Gidaje miliyan biyar za su samu N25, 000 a Oktoba, Nuwamba da Disamba.
Tsohon mataimakin kakakin jam'iyyar APC na ƙasa, Timi Frank ya yi aike da saƙo mai muhimmanci ga alƙalan kotun ƙoli da za su saurari shari'ar Atiku da Tinubu.
IIbrahim, dan tsohon shugaban kasa Umaru Musa Yar’adua, ya auri Amira, diyar tsohon Kwanturola Janar na Hukumar Kula da Shige da Fice ta Kasa, Muhammad Babandede.
Rundunar ƴan sandan jihar Borno ta fara gudanar da bincike bayan kwamishinan jihar ya yi mutuwar bazata a cikin gidansa da ke birnin Maiduguri, babban birnin jihar.
Masu zafi
Samu kari