Latest
Sanata Godswill Akpabio, shugaban majalisar dattawan Najeriya ya rantsar da Natasha Akpoti a matsayin sanata mai wakiltar Kogi ta Tsakiya bayan nasararta a kotu.
Kotun daukaka kara ta yi hukunci a zaben majalisar Tarayya inda ta tabbatar da nasarar Abdulmumin Jibrin na jam'iyyar NNPP tare da korar karar Said Kiru na APC.
Wani jigo a jam'iyyar NNPP ya bayyana dalilin da ya sa su Alki, Hukunyi suka sauya sheka daga jam'iyyarsu zuwa APC. Yace Kwankwaso ya yi hana kowa rawa gaban hantsi.
Adebayo Shittu wanda ya yi Ministan ma’aikatar sadarwa a gwamnatin tarayya, ya yi magana kan yanayin shigar ministocin Shugaban kasa Tinubu mata.
Majalisar dattawa da majalisar wakilan tarayya sun haɗu sun amince da makudan kuɗin da shugaban ƙasa Tinubu ya nemi kara wa a kasafin kuɗin 2023.
Gwamnatin jihar Jigawa ta ware naira miliyan 500 don gina bandakan bahaya a asibitoci da kasuwanni da kuma tashoshin mota don rage bahaya a fili.
Majalisar tarayya ta bayyana cewa ta karkatar da kudin da aka ware domin sayawa shugaban kasa jirgin ruwa zuwa kasafin tallafawa dalibai da bashi.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya miƙa tutocin jam'iyyar APC ga ƴan takarar gwamnanta a zaɓen gwamna na watan Nuwamba na jihohin Kogi, Bayelsa da Imo.
Ana shirin fita da Shugaban Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC), Kwamared Joe Ajaero, kasar waje domin kula da lafiyarsa sakamakon raunukan da ya samu a jihar imo.
Masu zafi
Samu kari