Latest
Kungiyar Real Madrid ta samu nasarar doke Cadiz da ci 3-0 wanda ya ba ta nasarar lashe kofin La Liga bayan ita ma Barcalona ta sha kashi a hannun Girona.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya bukaci 'yan Najeriya da su kara hakuri da halin da tattalin arzikin kasar nan yake ciki a yanzu.
Wani lauya mazaunin Legas ya bayyana kadan daga abin da ya gani na yadda ake hana dalibai masu hijabi rubuta jarrabawar UTME a wasu sassan Najeriya.
Hizbullah ta harba rokoki ga Isra'ila bayan wani hari da Isra'ila ta kai a wani kauye da ke kudancin Lebanon a ranar Lahadi wanda ya yi silar mutuwar mutane da dama.
Gwamnonin Najeriya da minista Wike sun samu kara daga kungiyar SERAP kan yadda suke cin bashi ba tare da yiwa 'yan kasa bayanin yadda suka kashe wadannan kudaden ba.
Al'ummar Musulmi a jihar Ekiti sun yabawa Aliko Dangote kan ba su tallafi a dukkan kananan hukumomi inda suka ce tallafin ya zo a dai-dai lokacin da ake bukata.
Tsohon gwamna jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ya ce mutuwar shugaban kasar Najeriya, Umaru Musa Yar'adua a ranar 5 ga Mayu, 2024 ta sauya siyasar kasar nan.
Gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara, ya bayyana cewa rikicin siyasar da ya dabaibaye jihar ya zo karshe. Gwamnan ya ce yanzu lokacin gudanar da mulki ne.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta nesanta kanta daga jerin wasu sunaye na tsofaffin gwamnoni 58 da aka fitar kan cewa tana tuhumarsu.
Masu zafi
Samu kari