Latest
Mai Martaba Sarkin Musulmi, Sa'ad Abubakar ya ja kunnen shugabanni kan halin da ake ciki a kasar inda ya ce yanzu 'yan kasar sun matsu domin kawo sauyi da gaggawa.
Sarkin Musulmi Alhaji Abubakar Sa'ad III na shawarci yan Najeriya su ci gaba da taya shugabanninsu da addu'a domin warware matsalolin da ake fuskanta.
Gwamnatin jihar Kano ta musanta cewa an harbi dan jarida a gidan gwamnati. Ta ce wani karfe ne ya soki dan jarida Naziru Idris Ya'u a hannu ba harsashi ba.
Sanata Sulaiman Abdulrahman Kawu Sumaila, ya yi magana kan kasafin kudin shekarar 2024. Sanatan ya bayyana cewa kasafin kudin cike yake da kura-kurai.
Kungiyar ƙabilar Igbo, Ohanaeze Ndigbo ta musanta jita-jitar cewa ta na shirin zuwa Sokoto domin ba 'yan Arewa hakuri kan juyin mulkin 1966 a Najeriya.
Mataimakin kakakin majalisar wakilai, Benjamin Kalu, ya yi kira ga gwamna daya tilo da jam'iyyar Labour Party (LP) ta ke da shi ya dawo jam'iyyar APC.
Tsohon karamin Ministan ilimi a Najeriya, Cif Kenneth Gbagi ya riga mu gidan gaskiya, marigayin ya rasu ne a jiya Asabar 4 ga watan Mayu a jihar Delta.
Gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara, ya ja kunnen wani dan kwangila da aka ba aikin gina titi a jihar da ya dawo bakin aiki ko ya fuskanci hukunci mai tsauri.
Wasu bama-bamai da 'yan ta'adda suka dasa a kan hanya a jihar Borno sun yi sanadiyyar salwantar da rayukan mutum 11 tare da raunata wasu mutanen daban.
Masu zafi
Samu kari