Latest
Miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun salwantar da ran wani kwamandan rundunar NSCDC a jihar Benue. An hallaka 'yan bindiga da dama yayin artabun.
Daliban sun koka kan cewa sama da mutum 3,000 daga cikinsu da ke karatu a jami’ar tarayya ta Dutse (FUD) da ke Jigawa ne gwamnatin ba ta biya kudin karatunsu ba.
A yayin da dan majalisa, Manu Soro daga jihar Bauchi ya gabatar da kuduri na janye sabon harajin tsaron yanar gizo, kakakin majalisar ya ki karbar wannan kudiri.
Wani matashi dan Najeriya mai suna Young C ya bayar da bayani kan gasar da ya shiga inda za a binne shi da ransa a cikin akwatin gawa na tsawon awanni 24.
Wasu miyagun ƴan bindiga sun kai farmaki kan makarantar sakandire a kauyen Adeke da ke jihar Benuwai ranar Talata da daddare, sun jikkata mai gadi ɗaya.
UNICEF ta nuna takaici kan yadda yaran da basa zuwa makaranta ke karuwa a Najeriya. Ta fitar da cewa yara sama da miliyan 18 da basa zuwa makaranta.
Akwai tarin al'adu da dama a ƙasashen duniya wanda ya bambanta da saura, wasu kasashe sun amince da tsarin mata su biya maza sadaki yayin da suke neman aure.
Akalla ma'aikata 200 ne ake fargabar za su rasa aiki a yayin da babban kamfanin kimiya na kasar Amurka, Microsoft, ya fara shirye-shiryen rufe ofishinsa na Najeriya.
Wata kungiya a Arewata goyi bayan kiran ɗaya daga cikin ɓangaren NNPP na hukumar EFCC ts binciki tsohon gwamnan Kano, Rabiu Kwankwaso kan kuɗin kamfe.
Masu zafi
Samu kari