Latest
Gwamnatin Kano ta dakatar da shugaban gidan talabijin na Abubakar Rimi (ARTV), Mustapha Indabawa sabod zargin rashawa. ta maye gurbinsa da Hajiya Hauwa Ibrahim.
Tsohon dan majalisar wakilan Najeriya, Tajuddeen Yusuf ya ce abu ne mai matukar wahala Atiku Abubakar da Peter Obi su hade guri guda domin tunkarar zaben 2027.
Majalisar dokokin jihar Benue ta rusa dokar da aka kafa a 2023 da ta ba jihar umarnin biyan fansho da daukar dawainiyar tsofaffin gwamnoni har su mutu.
Ministan sufurin jiragen sama, Festus Keyamo ya bayyana shirin gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ya sake bibiyar jinginar da filayen sama guda biyu a kasar nan.
Babban malamin addinin Musulunci sheikh Isa Ali Ibrahim Pantami ya dakatar da wani matashi mai suna Auwal da yake kokarin tattaki zuwa wajensa a Abuja.
Rundunar ‘yan sandan jihar Imo ta dauki mataki kan wani faifan bidiyo na wani jami’in ‘yan sanda da aka nada yana karbar cin hanci daga hannun direbobi.
Yayin da gwamnatin Kano ta nemi alfarma wurin Bola Tinubu, shugaban ya yi biris, zai yi jawabi a taron majalisun Tarayya biyu kan nasarar dimukradiyya.
Yan sanda a jihar Ribas sun kama sojoji da jami'an NSCDC da fashi da makami da sace babbar mota dauke da kayan abinci. Rundunar soji ta kori jami'anta da aka kama.
Ba da umarnin dakatar da mayar da Muhammadu Sanusi II a matsayin Sarkin Kano ba shi ne karon farko da Mai shari'a A.M Liman ya shiga cikin cakwakiya ba.
Masu zafi
Samu kari