Latest
Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya fito daga fadar sarki da ke Nasarrawa yau Litinin, 27 ga watan Mayu, 2024, bidiyo ya bazu a soshiyal midiya.
Mai taimakawa shugaban APC kan harkokin hulɗa da jama'a, Okpala ya caccaki gwamnatin Kano mai ci bisa kokarin lalata dukkan ayyukan da Gaɓduje ya yi a jihar.
Kotu ta dakatar da Aminu Ado Bayero daga gabatar da kansa a matsayin sarkin Kano, ta kuma umarci ‘yan sanda da su kore shi daga gidan sarautar Nassarawa.
Mai martaba sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya faɗawa shugabannin tsaro cewa a soshiyal midiya kaɗai ake yaɗa umarnin kotun da ta ce kar a naɗa shi sarki.
Gwamnatin jihar Kano ta ce a rusa masarautu bai jawo tashin hankali a jihar ba, yan siyasa ne suka dauko sojojin haya domin tayar da hankali amma za a magance su.
Wani jigon jam'iyyar APC a jihar Osun, Olatunbosun Oyintoloye ya shawarci shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu kan dabarun samun karin arziki a Najeriya.
An sake barkewa da murna bayan Naira ta sake nakasa dala a kasuwa a yau Litinin 27 ga watan Mayu yayin da ta karu da 10.71% idan aka kwatanta da makon jiya.
Gwamnatin jihar Kano ta yi martani kan labarin dake bayyana bullar tashin hankali a jihar saboda rushe masarautu da nada sabon sarki Malam Muhammad Sanusi II.
Aminu Babba Ɗanagundi ya bayyana cewa mataimakin gwamnan Kano ya yi kuskuren zargin NSA Nuhu Ribadu da hannu a dawo da Sarki Aminu Ado Bsyero cikin Kano.
Masu zafi
Samu kari