Latest
Kungiyar Lauyoyi a Arewacin Najeriya (NCNLPIA) ta yi martani kan hukuncin kotu kan masarautun jihar inda ta bukaci Abba Kabir ya ba Aminu Ado Bayero hakuri.
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar LP, Peter Obi ya caccaki yadda shugaba Bola Ahmed Tinubu ke nuna halin ko-in-kula da talakan Najeriya ke ciki.
Ministan harkokin sufurin jirgin sama, Festus Keyamo ya dora harsashin fara aikin katafaren jirgin sama a Zamfara a wani yunkuri da bunkasa jihar.
Har yanzun dai ana ci gaba da takun saƙa tsakanin Muhammadu Sanusi II da Aminu Ado Bayero duk hukuncin da babbar kotun tarayya ta yanke jiya Alhamis.
Dubban masoya sun tarbi Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero yayin dawowa daga sallar Juma'a da kuma kai gaisuwa fadar Nassarawa kwana daya da yanke hukunci.
Kwamishinan yada labarai na jihar Kano ya ce gwamnati za ta ɗaukaka ƙara kan hukuncin da kotu ta yanke na soke matakin mayar da Muhammadu Sanusi II.
Wani jigon PDP, Austin Okai ya bayyana cewa Yahaya Bello ya ɓuya ne a gidan gwamnatin jihar Kogi da ke Lokoja da taimakon Gwamna Ahmed Usman Ododo.
Rundunar sojin Najeriya ta yi taro domin tattaunawa kan neman goyon bayan yan kasa a jihar Kano. Rundunar ta bukaci'yan jarida da su rika kawo sahihan labaru.
Wata kungiya a Arewa ta gargadi gwamnan Kano kan bijirewa umurnin kotu bayan yanke hukunci tsakanin Sanusi II da Aminu Ado Bayero a jiya Alhamis.
Masu zafi
Samu kari