Latest
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinibu, ya sa labule ga gwamnonin jihohin Najeriya kan batun tsadar rayuwa da kuma harkokin tsaro da ke ƙara taɓarɓarewa a sassan ƙasa.
Dan takarar gwamna a jihar Edo, Ehiozuwa Agbonayinma ya janye takararsa a jam'iyyar APC saboda mutuwar dansa a kwanakin baya a Texas da ke kasar Amurka.
Akalla magoya bayan manyan jam'iyyu huɗu 6,000 sun tattara komatsansu sun sauya sheƙa zuwa All Progressive Congress APC a birnin tarayya Abuja ranar Alhamis.
Mun tattaro matakan da aka cin ma yayin da Bola Ahmed Tinubu ya zauna da Gwamnonin jihohi. Shugaban kasa ya yabi kokarin da Abba Kabir Yusuf ya fara a Kano.
A yau Alhamis ne majalisar kasar Girka za ta halasta auren jinsi da daukar rainon yara, wani gagarumin sauyi da gwamnati ta dauka duk da adawar Cocin Orthodox.
An yi ta yada wani faifan bidiyo mai nuna cewa mai tsaron gidan Ivory Coast ya yi amfani da laya a wasan karshe na AFCON 2023 tsakaninsu da Najeriya.
Hukumar EFCC ta kwato $13,204 da wasu kadarori daga wajen wani ‘dan Najeriya, Nwachi Chidozie Kingsley, wanda ake zargi da damfarar masoyiyarsa Ba’amurkiya.
Mai magana da yawunAtiku Abubakar, Phrank Shaibu, ya yi gargadin cewa ‘yan Najeriya na mutuwa daga munanan manufofin gwamnatin shugaba Bola Tinubu.
Tinubu ya amince da nadin sabbin shugabannin hukumomin NAFDAC da kuma NCDC a yau Alhamis 15 ga wata Faburairu yayin da ake cikin wani hali a kasar.
Masu zafi
Samu kari