Kungiyar JIBWIS ta yi jimamin rasuwar Abubakar Yusuf Sokoto, dan agaji kuma ɗan sanda, cikin jami'ai biyar da suka mutu a harin ’yan bindiga a Zamfara.
Kungiyar JIBWIS ta yi jimamin rasuwar Abubakar Yusuf Sokoto, dan agaji kuma ɗan sanda, cikin jami'ai biyar da suka mutu a harin ’yan bindiga a Zamfara.
Gwamnatin Amurka ta kai hari tsibirin Qeshm na Iran gabanin zaɓen tsakiyar wa'adin ƙasar, yayin da Trump ke fuskantar matsin lamba kan yaƙin Iran.
Dubban mutane sun taru a Tehran don makokin Ayatollah Ali Khamenei, yayin da IRGC ta yi alkawarin ramuwar gayya kan Isra’ila da Amurka a yankin Gulf.
Iran ta tura IRGC, ta yanke intanet, sannan ta kafa majalisar shugabanci bayan kisan Khamenei yau 1 ga Maris, 2026. Ana zaman makokin kwanaki 40 a faɗin ƙasar yanzu.
Yariman Saudiyya, Mohammed bin Salman tattauna da Donald Trump akan rikicin Gabas ta Tsakiya da goyon bayan Amurka ga kasar bayan harin makamai daga Iran.
Iran na neman magajin Khamenei tsakanin Mojtaba Khamenei, Alireza Arafi, da Mirbagheri. Majalisar kwararru za ta zaɓi sabon jagora cikin gaggawa.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar tsaron Iran ta ce dukkanin wadanda suke da hannu a kisan jagoran addini a ƙasa, Ayatollah Khamenei su kwana da shiri.
Iran ta tabbatar da mutuwar Ayotallah Khamenei a ofishinsa. Ana zaman makokin kwanaki 40 yayin da Isra'ila ta sake kai sabon harin makaman linzami.
Rahotanni sun ce an kashe Ayatollah Ali Khamenei a hare-haren Amurka da Isra'ila yau 28 ga Fabrairu, 2026. Iran ta musanta yayin da Trump ke fatan sauyin mulki.
Ministan harkokin waje na Iran, Abbas Araghchi ya ce sauya gwamnatin Jamhuriyar Musulunci ta Iran abu ne da ba zai yiwuwa saboda goyon bayan da take samu.
Ministan Harkokin Wajen Iran, Abbas Araghchi ya tabbatar da cewa jagoran addini na kasar, Imam Khamenei da manyan jami'an gwamnati na nan a raye.
Labaran duniya
Samu kari