Sharif Lawal
8047 articles published since 17 Fab 2023
8047 articles published since 17 Fab 2023
An yi rashi na daya daga cikin tsofaffin kwamishinoni a jihar Kano. Farfesa Kabiru Dandago da ya yi aiki tare da Abdullahi Umar Ganduje, ya koma ga mahaliccinsa.
Babban basarake mai rike da sarautar Oluwo na Iwo, Abdulrosheed Akanbi, ya yi magana kan yakin Amurka da Iran. Ya bayyana abin da ya kamata Trump ya yi wa Iran.
Wani jirgin ruwan yakin Amurka wanda ke tafiya a karkashin ruwa ya nutsar da wani jirgin ruwan yakin Iran. An samu asarar rayuka ma'aikata da dama.
Sanata mai wakiltar Edo ta Arewa, Adams Oshiomhole ya yi magana kan laifuffukan siyasa. Sanata Adams Oshiomhole ya ce ba su kai mutum Jahannama ba.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi magana kan yiwuwar kasancewar Iran a gasar cin kofin duniya. Donald Trump ya nuna cewa bai damu da hakan ba.
Wata babbar kotun tarayya mai zamanta a birnin Abuja, ta dage shari'ar tsohon Ministan shari'a, Abubakar Malami da dansa kan zargin daukar nauyin ta'addanci.
Hamshakin attajiri kuma shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Aliko Dangote na shirin fadada harkokin kasuwancinsa. Dangote zai shiga fannin samar da lantarki.
Iran ta kai wasu hare-hare kan dakarun sojojin Amurka a kasar Kuwait. Harin na Iran ya jawo an samu asarar rayukan dakarun sojojin Amurka bayan an farmake su.
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, ya yi magana kan zaben shugaban kasa na shekarar 2027. Ya ce ya kamata a bar Kudu ta kammala shekara takwas.
Sharif Lawal
Samu kari