Sharif Lawal
8047 articles published since 17 Fab 2023
8047 articles published since 17 Fab 2023
Jam'iyyar ADC ta samu karuwa bayan wasu 'yan majalisar wakilai daga jihar Kano sun sauya sheka zuwa cikinta. 'Yan majalisar sun sauya sheka ne daga NNPP.
Shugaban kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya sake taso 'yan adawa a gaba. Shugaba Bola Tinubu ya yi musu kakkausar suka tare da yin zarge-zarge a kansu.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya mika kokon bararsa ga mahukunta a Jamhuriyar Musulunci ta Iran. Trump ya yi rokon ne kafin a fara tattaunawa.
Firaministan kasar Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya tuna da dan uwansa da ya rasa ransa a lokacin yaki. Benjamin Netanyahu ya ce yana matukar kewarsa.
Dakarun sojojin saman Najeriya sun kai hare-hare masu zafi kan 'yan ta'adda a jihar Borno. Hare-haren sun yi sanadiyyar hallaka tsagerun 'yan ta'adda da dama.
Sanata da ke wakiltar Anambra ta Tsakiya kuma jigo a jam'iyyar ADC mai adawa, Victor Umeh, ya bukaci Atiku Abubakar ya hakura da takara a zaben 2027.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa aikin kwaso sinadarin Uranium da Iran ta inganta zai kasance mai matukar wahala wanda zai dauki lokaci.
Ministar kwadago a gwamnatin Shugaba Donald Trump, Lori Chavez-DeRemer, ta bar mukaminta. Ministar ta rabu da mukaminta ne don kama wank aikin daban.
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya fito ya yi martani kan sukar da Alhaji Atiku Abubakar ya yi wa gwamnatinsa. Ya ce kowa yana yin kuskure.
Sharif Lawal
Samu kari