Sharif Lawal
8047 articles published since 17 Fab 2023
8047 articles published since 17 Fab 2023
Magoya bayan tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso da na Peter Obi sun kafa sabuwar kungiyar siyasa domin tunkarar babban zaben shekarar 2027.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya bayyana cewa jam'iyyar ADC ta zama jam'iyyar da ta shirya kawar da APC daga madafun iko a zaben 2027.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Abdulkadir Mohammed, ya fasa sauya sheka zuwa jam'iyyar APC. Gwamnan ya kasa cimma yarjejeniya da jam'iyya mai mulki a Najeriya.
Sabon jagoran addini na kasar Iran, Mojtaba Khamenei, ya yabawa dakarun sojojin kasar. Ya yaba da kwazonsu wajen kare kasar daga yakin da aka dora maya.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Kano ta yi martani kan batun cewa ta janhe goyon bayanta ga shugaban kasar Najeriya, Mai girma Bola Ahmed Tinubu.
Shugaban tsagin jam'iyyar ADC na kasa, Nafiu Bala, ya yi zarge-zarge kan tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben shekarar 2023, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.
Tsohon Ministan sufuri, Rotimi Amaechi, ya soki gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ya bayyana cewa ba zai kai labari ba a zaben shekarar 2027.
Shugaban majalisar dokokin Jamhuriyar Musulunci ta Iran, Mohammad Bagher Ghalibaf, ya fito ya karyata ikirarin da Donald Trump ya yi kan mashigar Hormuz.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi karin haske kan yiwuwar sake tattaunawa da Iran. Trump ya bayyana abin da Iran ta amince da shi kan mashigar Hormuz.
Sharif Lawal
Samu kari