Sharif Lawal
8047 articles published since 17 Fab 2023
8047 articles published since 17 Fab 2023
Hukumar EFCC ta gabatar da shaida a shari'ar da take yi da tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello. Mai ba da shaidar ya yi bayani sosai a gaban kotu.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya sanya labule da shugaban kasa Bola Ahned Tinubu. Gwamna Dauda ya yi bayani ga Tinubu kan halin da ake ciki a Zamfara.
Shugaban kasar Amurka, Donadl Trump, ya yi magana kan batun kai hari kan Iran da makamin nukiliya. Shugaba Trump ya bayyana cewa ba ya bukatar ya yi amfani da shi.
Tsagerun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai wani harin ramuwar gayya a jihar Zamfara. 'Yan bindigan sun kona fadar Hakimi yayin harin da suka kai.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya gana da tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Peter Obi. Ya bayyana sabuwar matsayarsa kan siyasa.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi ikirarin cewa mashigar Hormuz ta dawo karkashin ikon dakarun kasarsa. Trump ya ce shugabannin Iran na cikin dimuwa.
Majalisar dattawan Najeriya ta yi zama domin tantance Muttaqha Rabe Darma a matsayin Minista. Majalisar dattawan ta tabbatar da nadin da Bola Tinubu ya yi masa.
Tsagerun 'yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Neja. 'Yan bindigan sun yi awon gaba da wani babban likita bayan sun kutsa asibitin da yake aiki.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda da dama yayin wani artabu a jihar Borno. Sojojin sun hallaka kwamandan kungiyar ISWAP.
Sharif Lawal
Samu kari