Sharif Lawal
8047 articles published since 17 Fab 2023
8047 articles published since 17 Fab 2023
Majalisar dattawan Najeriya ta sauya sababbin dokokin da ta bullo da su domin hana wasu sanatoci neman mukamai. Ta ce za su saba da kundin tsarin mulki.
Daya daga cikin masu neman takarar gwamnan jihar Gombe a APC, Usman Bello Kumo, ya amince da dan takarar maslaha da jam'iyyar ta tsayar domin zaben 2027.
Dan majalisa a Amurka, Riley Moore, ya yi kira da babbar murya ga Shugaba Donlad Trump kan kashe-kashe a Plateau. Ya ce lokacin daukar mataki ya yi.
Wasu matasa sun gudanar da zanga-zanga a gidsn tsohon shugaban kasa, Goodluck Ebele Jonathan. Sun bukaci ya fito takara a babban zaben shekarar 2027.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta bayyana cewa ba za ta tantance shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ba, domin shiga zaben fitar da gwani da za ta gudanar.
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Joash Amupitan, ya bayyana cewa rashin tsaro na barazana ga gudanar da sahihin zabe.
Matatar Dangote da ke Legas ta sauya karin da ta yi a farashin da take sayar da litar man fetur ga 'yan kasuwa. Matatar ta ce farashin yana nan yadda yake.
Sanata Tony Nwoye ya raba gari da jam'iyyar ADC kwanaki kadan bayan komawa cikinta. Ya koma jam'iyyar NDC inda ya kafa hujja da rikicin cikin gida da ya addabi ADC.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi barazana ga Jamhuriyar Musulunci ta Iran. Ya ce Amurka za ta kai hare-hare masu muni idan ba a cimma yarjejeniya ba.
Sharif Lawal
Samu kari