Sharif Lawal
8228 articles published since 17 Fab 2023
8228 articles published since 17 Fab 2023
Gwamnan jihar Niger, Mohammed Umaru Bago, ya rushe hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar nan ta ke. Rushewar za ta fara aiki ne tun daga ranar 29 ga watan Mayu.
Alhazan Najeriya da suka gudanar da aikin Hajjin bana a ƙasa mai tsarki ta Saudiyya, za su fara dawowa gida Najeriya a ranar Talata, 4 ga watan Yulin 2023.
An tsinci wani jariri mai wata bakwai a duniya goye a bayan mahaifyarsa sa'o'i 24 bayan ƴan bindiga sun halaka ta a ƙaramar hukumar Shiroro ta jihar Niger.
Wani mamban jam'iyyar PDP mai suna Hon. Rilwan a Twitter ya lissafo dalilai huɗu kwarara da za su sanya kotu ta tabbatar da rashin cancantar Shugaba Tinubu.
Wasu ma'aurata sun ba mutane mamaki bayan bayyanar hotunansu cikin taɓo a ranar aurensu. Ruwan saman da aka tafka ne ya sanya taɓo ya samu a ranar bikinsu.
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya ba Alhazan jihar kyautar Riyal 300 a ƙasa mai tsarki domin rage ɗawaniyoyin da su ke yi yayin gudanar da aikin Hajjin bana
Wani sabon mummunan rikicin ƙabilanci ya sake ɓarkewa a jihar Taraba, inda rayukan mutum 50 suka salwanta. Rikcin ya barke ne a tsakanin Karimjos da Wurkuns.
Wani mummunan hatsarin mota da ya auku a jihar Osun, ya yi sanadiyyar salwantar da rayukan mutum biyu. Hatsarin motan dai ya auku ne kan titin hanyar Ife-Ondo.
An shiga jimami a cocin The Evening Church da ke a birnin Uyo na jihar Akwa Ibom, bayan mutuwar babban Faston cocin, Runcie Mike, wanda ya mutu ranar Asabar.
Sharif Lawal
Samu kari