Sharif Lawal
8047 articles published since 17 Fab 2023
8047 articles published since 17 Fab 2023
Tsohon mataimakin shugaban ADC na Arewa maso Yamma, Jafar Ibrahim Sani, ya yi kira ga dattawan Arewa su tabbatar da adalci da bin doka kan Nasir El-Rufai.
Dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Rotimi Amaechi, ya yi musayar kalamai da dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowpre.
Dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Chibuike Rotimi Amaechi, ya bukaci 'yan Najeriya da su zabi cancanta da kwarewa a zaben 2027.
Sanata Danjuma Goje ya sake tabbatar da cewa yana cikin jam'iyyar APC, yana mai cewa ba zai sauya jam’iyya domin neman kujerar Majalisar Dattawa ba.
APM ta goyi bayan Seyi Makinde a matsayin ɗan takarar haɗakar jam’iyyun adawa da za ta kalubalanci Shugaba Bola Tinubu a zaɓen shugaban ƙasa na 2027.
Cutar ido mai saurin yaɗuwa da ake kira “Apollo” ta bulla a Jihar Bauchi, inda Kakakin Majalisar Dokokin jihar, Abubakar Suleiman, ya ce ya kamu da ita.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kashe jami’an tsaro biyu tare da kwace makamansu a harin da suka kai wasu al’ummomi a Ƙaramar Hukumar Riyom ta Jihar Plateau
Tsohon dan takarar kujerar majalisar wakilai a jihar Kano, Fahad Muhammad Dankabo, ya fito ya gayawa duniya dalilinsa na goyon bayan Shugaba Bola Tinubu.
Kungiyar Amnesty International ta yi kira ga gwamnatin Najeriya da ta gaggauta ceto masu ibadar da aka sace daga wani masallaci da ke Jihar Neja.
Sharif Lawal
Samu kari