Sharif Lawal
8047 articles published since 17 Fab 2023
8047 articles published since 17 Fab 2023
Jam’iyyar NDC ta zargi hukumar INEC da wallafa sunayen ‘yan takarar da ba ta tsayar ba a zaɓen 2027, musamman a Anambra, tare da barazanar zuwa kotu.
Gwamnan jihar Plateau Caleb Mutfwang ya dakatar da ayyukan wata ƙungiya mai ikirarin Hisbah a Jos North, yana mai cewa ayyukanta ba su da izinin doka
Shugaba Bola Tinubu ya bar Najeriya zuwa Turai domin hutun makonni uku, yayin da mai ba shi shawara kan yada labarai ya ce hutun zai ba shi damar caja batirinsa.
Sanata Rufai Sani Hanga ya bayyana yadda rashin jituwa da Rabiu Kwankwaso kan shirye-shiryen tallafa wa jama’a da harkokin siyasa ya jawo rabuwar tsakaninsu.
Fadar Shugaban Kasa ta yi watsi da shirin Atiku na dawo da tallafin man fetur, tana mai cewa zai rage kudaden shiga tare da kara matsalolin bangaren makamashi.
Shugaban APC Nentawe Yilwatda ya gargadi ‘yan Najeriya cewa dawo da tallafin man fetur na iya dawo da dogayen layukan mai tare da kawo cikas ga biyan albashi.
KNN ta bayyana yadda wata magana daga Aisha Kwankwaso ta zaburar da kokarin hada Rabiu Kwankwaso da Peter Obi domin tunkarar zaben shugaban kasa na 2027
Omoyele Sowore ya ce zai zama shugaban Najeriya bayan zaben 2027, yayin da hukumar DSS ta nemi dage karar da ake yi masa har bayan zaben shugaban kasa.
Yan bindiga dauke da makamai sun kashe mutane uku, sun jikkata biyar tare da sace Sarkin Noma na Kano a garin Chiromawa da ke Karamar Hukumar Garun Malam.
Sharif Lawal
Samu kari