Sharif Lawal
8047 articles published since 17 Fab 2023
8047 articles published since 17 Fab 2023
Shugaban jam'iyyar LP na Gombe, Usman Kalala, ya yi murabus ya koma PDP tare da Shehu Durbi da magoya bayansu, yana mai goyon bayan takarar Pantami.
Reno Omokri ya yi gargadin cewa dawo da tallafin mai da bude iyakokin Najeriya baki daya na iya kara safarar man fetur da rashin tsaro idan aka aiwatar da su.
Kayode Ogundamisi ya ce ƙakkarfan haɗakar siyasar Shugaba Tinubu ba zai tabbatar da nasarar 2027 ba idan ’yan Najeriya suka haɗu kan matsin tattalin arziki.
Atiku Abubakar ya bayyana dalilin da ya sa yake son dawo da tallafin man fetur, yana tambayar inda kudaden da aka samu bayan cire tallafin suka tafi.
Dakarun sojoji na rundunar Operation Hadin Kai sun kashe ’yan Boko Haram da ISWAP 21 tare da lalata sansanin ’yan ta’addan a yankin Kopre Mountain, Adamawa.
Sheikh Abdurrahman Abubakar Azzamfari ya musanta cewa malamai 500 daga Arewa sun amince da sake zaɓen Tinubu a 2027, yana mai cewa ba a taɓa tattauna batun ba.
Sarkin Norway Harald V ya rasu yana da shekaru 89 a duniya bayan shekaru 35 yana mulki, inda ɗansa Haakon ya gaje shi a matsayin sabon sarkin ƙasar.
Shugaban kwamitin yaƙin neman zaɓen APC, Abdulaziz Yari, ya ce matasan Najeriya za su taka muhimmiyar rawa wajen isar da sakonnin gwamnatin Tinubu a 2027.
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya ce gwamnatinsa ba ta karɓi sabon bashi ba tun bayan hawansa mulki, duk da cewa tana biyan bashin da ta gada
Sharif Lawal
Samu kari