Sharif Lawal
8047 articles published since 17 Fab 2023
8047 articles published since 17 Fab 2023
Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris Kauran Gwandu, ya saukakawa ma'aikata saboda azumin watan Ramadan. Gwamna Nasir rage musu lokacin tashi daga aiki.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya aika sako ga al'ummar Musulmai da Kiristoci a Najeriya. Ya bukaci su yi amfani da lokutan ibada na azumin Ramada da Lent.
Tsohon kwamishinan hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Mike Igini, ya shawarci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan dokar zabe ta shekarar 2026.
Tsohon mai ba mataimakin shugaban kasa shawara kan harkokin siyasa, Dr. Hakeem Baba-Ahmed, ya soki Nasir El-Rufai. Ya bayyana kuskuren da yake yi.
Gwamnatin jihar Kaduna karkashin jagorancin Gwamna Uba Sani, ya dawo da shirin daukar nauyin sauke faralin Kiristoci. An kwashe shekaru ba a yi a Kaduna.
Majalisar wakilan Najeriya ta amince da kwakwarimar da aka yi wa dokar zabe ta shekarar 2026. Ta amince da abin da majalisar dattawa ta amince da shi a dokar.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi karin haske kan dalilinsa na ficewa daga jam'iyyar NNPP zuwa APC mai mulki. Ya bayyana cewa ya yi don ci gaban Kano.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince a biya ma'aikata da 'yan fansho hakkokinsu na watan Fabrairun 2026. Amincewar na zuwa ne ana shirin fara azumi.
Wasu daga cikin hadiman gwamnan jihar Ondo, Lucky Orimisan Aiyedatiwa, sun ajiye mukamsu. Sun bayyana dalilin da ya sa suka hakura da yin aikinsu.
Sharif Lawal
Samu kari