Sharif Lawal
8047 articles published since 17 Fab 2023
8047 articles published since 17 Fab 2023
Akwai wasu sanatocin da za su nemi fitowa takarar gwamnan a jihohinsu. Wadannan sanatocin za su nemi ajiye aikinsu a majalisa don takarar gwamna.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta ba da tallafi ga 'yan kasuwar da suka yi asara sakamakon gobarar da ta auku.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da tallafin rabon shinkafa don azumin watan Ramadan. Za a raba shinkafar a dukkanin kananan hukumomi 44.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka wani kwamandan Boko Haram a jihar Borno. Sojojin sun kwato miliyoyin kudade a hannun 'yan ta'adda.
Tsohon sanatan jam'iyyar APC wanda ya wakilci Taraba ta Tsakiya a majalisar dattawa, Sanata Abubakar Yusuf, ya yi tsokaci kan manufofin Shugaba Bola Tinubu.
Gwamnatin jihar Jigawa ta kafa cibiyoyin ciyarwa kyauta 640 domin ba da abinci ga Musulmi a lokacin azumin Ramadan, tare da fatan inganta rayuwar talakawa.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, ya yi raga-raga da gwamnatin jam'iyyar APC mai mulki. Ya bayyana cewa shi ba barawo ba ne kamar ta.
Wata babbar kotun tarayya da ke a birnin Abuja ta amince da bukatar da aka nema don bincikar takarardun karatun Ministan harkokin cikin gida, Olubunmi Tunji-Ojo.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atikubl Abubakar, ya bukaci hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), da ta sauya lokacin babban zaben shekarar 2027.
Sharif Lawal
Samu kari