Sharif Lawal
8047 articles published since 17 Fab 2023
8047 articles published since 17 Fab 2023
Fitaccen malamin addinin Musulunci kuma tsohon Ministan sadarwa, Farfesa Ali Isa Pantami, ya yi magana kan batun ya taba haramtawa malamai shiga siyasa.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kira gwamnan jihar Ondo, Lucky Orimisan Aiyedatiwa, zuwa fadarsa. Kiran na zuwa ne bayan an yi kashe-kashe a taron APC.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta soki shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu kan matakin da ya dauka na sanya hannu a dokar zabe ta shekarar 2026.
Alamu na nuni da cewa akwai yiwuwar Amurka ta kai hari kan Iran saboda shirinta na nukiya. Kasar Iran ta ba da tabbacin cewa za ta maida martani mai zafi.
Hukumar tsaron farin kaya (DSS) ta sanya lokacin gurfanar da tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, a gaban kotu. DSS na yi masa wasu zarge-zarge.
Dakarun sojoji na rundunar Operation Hadin Kai sun samu nasara kan 'yan ta'addan Boko Haram. Sojojin sun cafke mai kawo musu jirage marasa matuka.
Babban hafsan tsaron kasa (CDS), Janar Olufemi Olatubosun Oluyede, ya kaddamar da rundunar Operation Savannah Shield, da za ta fattaki 'yan ta'adda a Kwara Neja.
An sake samun tashin gobara a wata fitacciyar kasuwa da ke jihar Kano. Gobarar dai ta tashi ne da asuba. Majiyoyi sun bayyana cewa gobarar ta lakume shaguna.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, na ci gaba da zama a tsare hannun hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ICPC. Ana ci gaba da bincike.
Sharif Lawal
Samu kari