Sani Hamza
5699 articles published since 01 Nuw 2023
5699 articles published since 01 Nuw 2023
Kungiyar Miyetti Allah ta kaddamar da kungiyar 'yan sa kai don yakar 'yan bindiga da barayin shanu a jihar Nasarawa. Kungiyar ta horas da fulani 1,114 don yin aikin.
'Yan bindiga sun kashe wani magidanci mai suna Tijani Amedu tare da yin garkuwa da kananan yara 13 a hanyar Kaduna, kuma sun nemi kudin fansa naira miliyan 60.
A ranar 14 ga watan Janairu, 2024 kamfanin 'Retail Supermarket Nigeria Limited (RNSL) ya sanar da rufe kantin Shoprite na Kano, tare da fadi dalilin daukar matakin.
Wata babbar kotun tarayya da ke Kano ta dage sauraron shari'ar da ake yi tsakanin wani mawakin Kano da BBC. Mawakin ya nemi BBC ta biya shi diyyar naira miliyan 120.
Yan sandan jihar Kano sun ce sun kama mutum biyar daga suka tada zaune tsaye bayan da Kotun Koli ta yanke hukunci kan shari'ar zaben gwamnan Kano.
Wani jigon jam'iyyar NNPP ya ce idan Kwankwaso ya ce magoya bayansa su fada wuta, za su fada ba tare da kayayyakin ba. Kwankwaso shi ne tsohon gwamnan jihar Kano.
Wasu 'yan bindiga dauke da manyan makamai da suka hada da AK-47 sun farmaki sansanin jami'an tsaro a jihar Katsina. Sun kuma tafka barna a kauyen Nahuta.
Yar majalisar dokokin kasar New Zealand karkashin jam'iyyar Green Party ta yi murabus biyo bayan kama ta tana satar jakar hannu. Golriz Ghahraman ta magantu kan haka
Sanata Shehu Sani ya ba da labarin wani tsohon shugaban makaranta da yan bindiga suka kama yayin da ya ke kai kudin fansar wani. Shi ma an nemi a kai kudin fansa.
Sani Hamza
Samu kari