Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Yanzu muke samun mummunan labarin yadda 'yan bindiga suka hallaka wani jigon APC a jihar Imo. Rahoto ya bayyana lamarin ya faru da kuma yadda mutanen yankin.
Wani bidiyon da aka yada ya nuna yadda wata mata ta gwangwaje dakinta ta hanyar samar da kayan alatu masu daukar hankali. An nuna bidiyon mai daukar hankali.
A yau da safe ne kamfanin kayan abinci na Sumal ya fuskanci babbar barazana yayin da dakin ajiyar kayayyakinsa na abinci ya kone kurmus, inji wasu rahotanni.
Shugaban jasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da wata katafariyar cibiyar al'adun Yarbawa da aka gina a jihar Legas, an gayyaci manyan mutane daga yankuna da yawa.
Direbobi a jihar Gombe sun bayyana bukatarsu ga babban bankin Najeriya yayin da ake ci gaba da jiran wa'adin mayar da tsoffin kudi ya kare nan da kwanaki kadan.
Shugabannin bankuna a Najeriya za su tattauna da majalisar dokokin Najeriya domin gano mafita ga karancin kudi da ake fama dashi a kasar nan a halin yanzu.
Labarin da muke samu ya ce, sojoji sun ceto wasu mutanen da 'yan bindiga suka sace suka tafi dasu. An hallaka 'yan bindiga uku nan take yayin kwanton bauna.
'Yan sanda sun ci tarar Firaministan Burtaniya bisa laifin tuka mota ba tare da sanya bel ba. An bayyana yadda lamarin ya faru da kuma tanadin doka kan wannan.
Yayin da 'yan Najeriya ke ci gaba da kokawa game da yadda sabbin kudi ke gogewa ko kuma zama wani launi bayan taba ruwa, an gano yadda kudaden ke da wtaa illar.
Salisu Ibrahim
Samu kari