Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Wani dalibi ya jawo cece-kuce yayin da ya cizge wata ayabar da aka ajiye a gidan tarihi ba tare da wata matsala ba ya cinye ya sake mayar da ita inda take.
Wani bidiyo ya nuna yadda wani wada ke shan dadi a gidansa lokacin da matarsa ta yada bidiyonsa a lokacin da take shirya shi zai tafi makaranta koyarwa TikTok.
'Yan Najeriyan da aka kwaso daga Sudan sun samu kudi mai tsoka daga hannun gwamnatin Najeriya yayin da suka sauka a jirgi a Abuja. Rahoto ya bayyana yadda akai.
Yanzu muke samun labarin yadda kwamitin ayyukan APC ya shiga wata ganawa a daidai lokacin da Tinubu ya tafi kaiw ata ziyara a jihar Ribas ta gwamna Wike na PDP.
Ado Doguwa ya bayyana irin yadda yake gudanar da rayuwarsa da kuma yadda hakan ke da tasiri ga yadda ya rike gidansa mai mata hudu da 'ya'yansa sama da 20.
'Yan Najeriya sun mamaye harabar babban bankin CBN inda suke neman a sauke gwamna Godwin Emefiele kan batun da ya shafi karancin sabbin takardun kasar; Naira.
Tinubu ya yi magana mai kama da watsar da 'yan APC, inda yace ba dan gwamnan PDP ya taimake shi ba, da tuni yanzu ya fadi zabe da sai wani labarin ake yi daban.
A wani bidiyon da muka gani, an ga lokacin da wata yarinya ta fashe da kuka bayan da bayyana cin JAMB 259 yayin da wasu ke kukan basu samu adadi mai yawa ba.
Bidiyo ya nuna lokacin da Tinubu ya sauka a jihar Ribas a daidai lokacin da ake ci gaba da cece-kuce kan cewa Tinubu na bibiyar 'yan PDP da masu fada a ji nata.
Salisu Ibrahim
Samu kari