Salisu Ibrahim
5624 articles published since 29 Dis 2020
5624 articles published since 29 Dis 2020
Kungiyar farfado da martabar Arewa ta gana da wasu mambobinta domin nemawa kasar mafita, musamman yankin Arewa da ta'addanci ya addaba a 'yan shekarun nan.
Jami'an SSS a jihar Kano sun kame wani matashin da ya zolayi Zainab Nasir Ahmed bayan da 'yar fafatuka Malala ta yi aure. An yi masa tambayoyi a ofishin SSS.
A karshen makon nan ne wasu 'yan ta'addan ISWAP suka kai hari Borno, suka hallaka jami'an soji da yawa. An kashe wani babban jami'i a yayin harin, wanda shi ne
Wani kwastoma ya hargitsa zaman lafiyar banki yayin da ya nemi bankin ya gaggauta rufe asusun ajiyarsa saboda wasu dalilai da suka gagara warware masa cikin sau
Shugaban jam'iyyar PDP na kasa ya bayyana hanyoyin da jam'iyyar ta PDP za ta iya bi don tsayar da dan takarar da ya dace da bukatar 'yan Najeriya a tsarin dimok
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi tafiye-tafiye da dama a cikin shekarar 2021. A rahoton da muka tattaro muku, mun gano kawo muku kadan daga cikinsu anan.
Yayin da jihohi da dama ke kawo kudaden shiga, jihohi 10 a Najeriya sun fito da karancin kudaden shiga a kididdigar hukumar NBS na rabin shekarar nan ta 2021.
'Yanzu muke samun rahotannin da ke cewa, wasu 'yan ta'addan ISWAP na can a jihar Borno suna musayar wuta da sojojin Najeriya. Lamarin ya faru ne da sanyin safiy
Hukumar zabe mai zaman kanta ta ce za ta mika takardar shaidar cin nasara a zaben da aka kammala na jihar Anambra ga Charles Soludo, dan takarar jam'iyyar APGA.
Salisu Ibrahim
Samu kari