Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
Ifeanyi Okowa, gwamnan jihar Delta, ya karyata rahotannin da ke cewa ba shi da takardar sakamakon kammala karatun sakandare na WASC a shekarar da ya kammala.
Shugaban jam’iyyar APC na shiyyar Ibadan a jihar Oyo, Alhaji Bashiru Ajibade, ya jagoranci daruruwan ‘ya’yan jam’iyyar APC zuwa jam’iyyar PDP, Leadership ta ruw
A kwanan nan ne aka dauki bidiyon wata budurwa ‘yar Najeriya, inda ta yadu a shafin Instagram tana buga wasan kwallon kafa daidai iyawarta a wani salo na daban.
Wasu mazauna gari sun kai kokensu ofishin ‘yan sanda na Mowe da ke jihar Ogun, bisa zargin cewa wani karamin banki ya sace musu kudi saboda wasu dalilai na aiki
Jarumar fina-finan Najeriya da suka shahara da Nollywood, Mercy Aigbe ta bayyana cewa za ta iya zama Musulma, kuma hakan ba komai bane, inji ta a shafinta na In
Shugaban riko na PDP Amb. Umar Damagun, wanda ya bayyana hakan a jiya, ya bukaci ‘yan Najeriya da su karbi katin zabe na dindindin (PVC), a matsayin wani mataki
'Yan kasuwa a Sokoto sun fice daga APC zuwa PDP saboda rashin cika alkawura da APC ta yi wa Kungiyar matasan ‘yan kasuwan jihar Sokoto da ke Arewa maso Yamma.
An kashe wani mai gadi mai suna Sunday a gidan man Titolu Venture da ke Igoba a karamar hukumar Akure ta Arewa a jihar Ondo a Kudu maso Yammacin Najeriya..
Wani dan bindiga ya bude wuta a yau Litinin a wani faretin bikin ranar ‘yancin kai na Amurka a jihar Illinois, inda ya kashe akalla mutane shida a yayin faretin
Salisu Ibrahim
Samu kari