Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
Daga karshe dai tsohon wakilin Ribas ta Kudu maso Gabas a majalisar dokokin kasa, Sanata Magnus Abe ya tabbatar da sauya sheka zuwa jam’iyyar SDP mai doki.
Gwamnan Ribas, Nyesom Wike ya ce dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya sharara karya da dama yayin hirar da aka yi da shi kwanan nan.
A ranar Alhamis, 28 ga watan Yuli ne hukumar yaki da cin hanci da rashawa mai zaman kanta ta ICPC ta bayyana cewa ta gano jimillar Naira miliyan 540 a asusun.
Mataimakin kakakin majalisar wakilai ta tarayya, Idris Wase, ya ce jam’iyyar APC mai mulki ta fi taimakon rayukar talaka fiye da yadda wasu gwamnatoci suka yi.
Hedikwatar tsaro ta ce dakarun sojin Najeriya sun yi nasarar kawar da 30 daga cikin ‘yan ta’addan da suka kai wa sojojin na 7 Brigade Guards hari a yankin Bwari
A yau ne aka yankewa Abdulmalik Tanko hukuncin kisa tahanyar rataya, watanni da kashe dalibarsa yarinya mai shekaru biyar Hanifa Abubakar bayan sace ta....
Wata babbar kotun Abuja da ke zamanta a Maitama, a ranar Alhamis, ta ba da belin tsohon Akanta Janar na Tarayya, Ahmed Idris da ake zarg da sace kudin kasa.
Bayan kai ruwa rana a kotu, an yankewa Abdulmalik Tanko hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa kama shi da laifin sacewa, kashewa gami da wulakanta gawar dalibarsa
Gwamnatin tarayya ta ce za ta sanya takunkumi ga gidajen rediyon Birtaniya (BBC) da jaridar Daily Trust kan shirin da suka tattara kan ta’addanci a Najeriya.
Salisu Ibrahim
Samu kari