Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
Gwamna Nyesom Ezenwo Wike na Jihar Ribas ya karbi bakuncin Sarkin Musulmi, Mai Martaba Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar a yau Juma'a 9 ga wata.
Sarauniya Elizabeth II ta rasu a jiya Alhamis 8 ga watan Satumban 2022. Ta shekara 96 kafin Allah ya karbi ranta a gidanta dake Scotland a fadar Burtaniya.
Duk da cewa Rasha na mutunta ta saboda hikimarta shugaba Putin ba zai halarci bikin ba, kamar yadda Peskov ya bayyanawa manema labarai, jaridar Punch ta ruwaito
Kamfanin Twitter ya goge wani rubutun farfesa Uju Anya, malama a jami’ar Carnegie Mellon ta Amurka, kan martaninta ga rashin lafiyar Sarauniyar Ingila Elizabeth
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas, ya yi sabbin nade-nade 11 a ma’aikatan gwamnatin jihar ta Legas a yau Alhamis 8 ga watan Satumban wannan shekarar.
A yammacin yau Alhamis ne masarautar Ingila ta sanar da rasuwar sarauniya mai dogon zamani, Elizabeth II bayan shafe shekaru sama da 70 a kan karagar mulki.
Jim kadan bayan da gwamnan jihar Sokoto Tambuwal ya sauka daga mukamin shugaban gwamnonin PDP, an sanar da gwamna Seyi Makinde a matsayin wanda ya maye gurbinsa
Yanzu muke samun labarin rasuwar sarauniyar Ingila Elizabeth II bayan 'yar gajiriyar rashin lafiya da aka sanar ta yi a yau Alhamis 8 ga watan Satumban bana.
A yau Alhamis 8 ga watan Satumba muke samun labarin cewa, 'yan majalisar dokokin jihar Neja sun karbe kujerar shugaban masu rinjaye, mataimakinsa da mataimakiya
Salisu Ibrahim
Samu kari