Muhammad Malumfashi
20015 articles published since 15 Yun 2016
20015 articles published since 15 Yun 2016
A jihar Ebonyi, kisan ya jawo Gwamna ya sa a damke Shugaban Jam’iyyar APC. Kwanaki wamnatin David Umahi ta ci jam’iyyar APC tarar N5m saboda laifin saba doka.
Za a ji labari cewa 'Yan Kungiyar Citizens Network for Peace and Development in Nigeria da su ke tare da Goodluck Jonathan, sun raba Jiha da PDP a zaben 2023.
Nyesom Wike, Seyi Makinde, Okezie Ikpeazu, Samuel Ortom da Ifeanyi Ugwuanyi za su bada goyon bayansu ne ga APC ko LP, ba za su goyi bayan PDP a shugaban kasa ba
Gwamnatin ta yi magana a kan karin albashi a 2023 da hakkokin ASUU na watanni 8 da aka ki biya a 2022. Ministan kwadago da samar da aikin yi ya yi wannan bayani
Rabiu Kwankwaso ya caccaki Bola Tinubu da Atiku Abubakar a Katsina, a cewar ‘dan takaran na NNPP, mutanen nan sun gaji, ba za su iya ba domin sun tsufa da yawa.
A ranar Litinin, 26 ga watan Disamba 2022, Atiku Abubakar ya dauko Hassana Maina ta zama Hadimarsa kan SDG. Budurwar ta tabbatar da haka a shafinta na Twitter.
A jihar Taraba, rahoto ya zo cewa wasu asu garkuwa da mutane sun hallaka Bayin Allah duk da an biya fansar Naira Miliyan 60 domin ganin mutanen sun samu 'yanci.
A madain shugaban kasa Muhammadu Buhari, Farfesa Isa Ibrahim Pantami ya yi wa mutanen Zamfara alkawarin cewa za a samu cigaba idan Bola Tinubu ya ci zabe a APC.
Wannan rahoto ya kawo maku duk wasu hukuncin Alkalai da aka yi a shekarar nan da suka shiga littatafan tarihi har abada. Akwai shari’ar Nnamdi Kanu, hijabi, dsr
Muhammad Malumfashi
Samu kari