Muhammad Malumfashi
20176 articles published since 15 Yun 2016
20176 articles published since 15 Yun 2016
Lauyoyin Mai martaba Aminu Ado Bayero sun hango hanyar da za a bi domin nasara a kotu. Danagundi ya ce ko za a dauki shekaru ana fafatawa a kotu, ba za su sallama ba
Wani matashin lauya a Kano yi maganar yiwuwar komawar Aminu Ado kan sarautar Kano. Lauyan ya yi fashin baƙin shari'ar da aka ba Muhammadu Sanusi II nasara.
Labari mai zafi ya zo mana cewa ana tunanin jami'an tsaron Najeriya sun sake yin kuskure. Wannan karo an saki bam da ya kashe mutane da dam dama a jihar Zamfara.
Ana da labari Aliko Dangote ba shi ne mutumin da ya fi kowa kudi a a kasashen Afrika. Femi Otedola Otedola wanda ake ganin ya mallaki daloli masu yawa, ya canza gida
An fito da sabon salon GDP da zai rika la’akari da harkoki irinsu karuwanci. NBS tana so karfin tattalin arziki ya karu don haka za a tattaro sauran bangarori.
Hon. Abbas Sani Abbas ya jefar da jar hularsa a lokacin da ya yi zama da Barau Jibrin a Kano. Dama alamu sun nuna tsohon kwamishinan raya karkarar zai sauya-sheka.
Wani mai ba gwamnan Kano shawara ya hango karshen rigimar sarauta. Alhaji Hassan Sani Tukur bai ganin Aminu Ado Bayero zai kawo karshen Muhammadu Sanusi
Wasu Farfesoshi kuma masana daga ABU Zaria sun haska matsalar da ke cikin kudirin haraji, sun nuna za a samu karin tsadar rayuwa da rasa ayyukan yi.
Abubakar Abdussalam Babangwale ya yi lacca a kan sababbin kudirorin gyaran haraji, ya fadi abin da ya kamata shugabanni da talakawan Arewa su yi kan batun.
Muhammad Malumfashi
Samu kari