Muhammad Malumfashi
21462 articles published since 15 Yun 2016
21462 articles published since 15 Yun 2016
Shugaban APC na kasa, Farfesa Yilwatda ya bayyana cewa jam'iyyar za ta samu karin gwamnoni daga jam'iyyun adawa domin hada kai da Bola Tinubu wajen ci da kasar gaba.
Dakarun sojojin Najeriya sun kai hare-hare kan 'yan ta'addan Boko Haram a jihar Borno. Hare-haren sun yi sanadiyyar hallaka mayaka da kwamandojin kungiyar.
Tsohon sanata mai wakiltar Kogi ta Yamma a majalisar dattawa, Dino Melaye, ya bayyana cewa jam'iyyar PDP ta mutu murus. Ya nuna cewa APC ce ke juya ta.
Isra'ila ta tabbatar sa kai hari wani yanki a Doha, babban birnin kaaar Qatar da nufin kashe wasu shugabannin kungiyar Hamas da suka je tattaunawar zaman lafiya.
A labarin nan, za a ji yadda David Ali, Kansila a karamar hukumar Sanga ta jihar Kaduna ya samu kubuta daga hannun 'yan ta'adda da suka sace shi.
Wani kunkuru mai shekaru 196 da ke zaune a Prison Island a Zanzibar, ya yi hasashen cewa Najeriya za ta lallasa Afrika ta Kudu a wasan shiga gasar cin kofin duniya.
Dakarun yan sandan Najeriya sun damke mutane 30 da ake zargi da aikata ayyukan ta'addanci da wasu miyagun laififfuka a wuraren tarukan Maulidi a Minna.
A labarin nan, za a ji yadda ruwa kamar da bakin kwarya a jihar Kaduna ya jefa bayin Allah a cikin wahala saboda rushewar muhallansu a sassa da dama.
Rahotanni sun tabbatar da cewa an samu mabiya addinin Katolika masu goyon bayan auren jinsi 1,400 daga ƙasashe 20 sun gudanar da taron ziyara na musamman a Vatican.
Muhammad Malumfashi
Samu kari