Muhammad Malumfashi
21462 articles published since 15 Yun 2016
21462 articles published since 15 Yun 2016
A alabarin nan, za a ji cewa hadimin Ministan Abuja, Lere Olayinka ya bayyana cewa akwai bayanai daki-daki nan gaba a kan hirar Tambuwal da manema labarai.
Wani rahoto ya nuna cewa Jamus, Ostiraliya, da Portugal sun zama wurare masu sauƙi kuma masu araha ga 'yan Najeriya da ke neman ƙaura, a maimakon Amurka da UK.
Tsohon sanatan Kogi ta Yamma, Dino Melaye ya bayyana cewa hadakar ADC na kara karfi a kowace rana kuma ta shirya ganin bayan APC a zaben 2027 mai zuwa.
Rahotannin sun tabbatar da cewa Goodluck Jonathan ya dage kan tsayawa takarar shugaban kasa a 2027 duk da rashin goyon bayan matarsa, Patience Jonathan.
Majalisar dattawa ta gargadi Sanata Natasha Akpoti kan cewa za ta koma bakin aiki. Majalisar ta ce har yanzu tsugune ba ta kare ba game da dakatar da ita da aka yi.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Shugaban Kasa, Marigayi Muhammadu Buhari ya yi tsayin daga wajen hana cire tallafin man fetur da tare da kare talaka ba.
Hausawa da sauran 'yan Arewa da ke kasuwar lemo a jihar Benue sun mika kuka ga Sanata Rabiu Musa Kwankwaso bayan sun tsunduma yajin aiki saboda matsaloli.
Majalisar sarakunan gargajiya ta Idoma a jihar Benue da ke Arewa ta Tsakiya ta yi zama kan sarautar da aka ba shugaban kasa, Bola Tinubu inda ta soke ta nan take.
Hukumar NiMet ta yi hasashen cewa ruwan sama zai sauka a wasu jihohin Arewa da Kudu, inda ake fargabar ambaliya za ta afku a Neja da Kogi a ranar Talata.
Muhammad Malumfashi
Samu kari