Muhammad Malumfashi
20361 articles published since 15 Yun 2016
20361 articles published since 15 Yun 2016
Rahotanni masi tushe daga jihar Enugu sun bayyana cewa Gwamna Peter Mbah ya amince zai tattara kayansa da magoya bayansa daga PDP zuwa APC mai mulki.
Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun ya yi jimami tare da mika sakon ta'aziyya bisa raauwar Khalifofin Darikar Tijjaniyya na jihohin Kwara da Osun.
Firaministan kasar Isra'ila ya gamu da boren kasahe da dama lokacin da ya fito zai yi jawabi a taron Majalisar Dinkin Duniya da ke gudana a New York na Amurka.
Olubadan na 44 da ya hau kan sarauta, Oba Rashidi Ladoja ya roki shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya tabbatar da kirkiro jihar Ibadab kafin zaben 2027.
Bayan watanni uku da rasuwar Olubadan na 43, tsohon gwamnan jihar Osun, Rashidi Ladoja ya dare karagar Sarkin kasar Ibadan na 44 yau Juma'a a jihar Osun.
A labarin nan, za a ji yadda wani rahoto ya bayyana cewa gwamnatin Kano ta fassarar wasu kalaman hukumar NECO ba daidai a kan sakamakon NECO ba daidai ba.
Mai alfarma Sarkin Musulmi ya hallara jihar Oyo bikin nadin sarautar Sarkin Ibadan, Rashidi Adewolu Ladoja a matsayin Olubadan na 44 a yau Juma'a.
Tsohon shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya soki salon mulkin Abba Kabir Yusuf inda ya ce yana kashe kudi sosai kuma yana kame kame wajen mulki.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta yi gaggawar daukar mataki bayan ma'aikatan wutar lantarki a kasar nan sun yi barazanar tafiya yajin aiki.
Muhammad Malumfashi
Samu kari