Muhammad Malumfashi
20361 articles published since 15 Yun 2016
20361 articles published since 15 Yun 2016
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya fara gana wa da APC bayan ya ce za su iya shiga jam'iyyar da sharadi.
Tsohon gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje ya ce za su iya karbar jagoran NNPP, Rabiu Kwankwaso amma bisa sharadi idan ya ce zai koma jam'iyyar APC a Najeriya.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya bayyana cewa mutanen Kano za su goyi bayan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a zaben 2027.
Manyan jiga-jigan jam'iyyar APC a jihar Kano sun gudanar da wani muhimmin taro. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana matsayarsu kan goyon bayan Tinubu.
Wani masoyin gwamnan jihar Borno ya rasa yaransa guda biyu. An tsinci gawarwakin yaran ne 'yan kwanaki bayan sace su yayin da suke wasa a gidansa.
An cin ma yarjejeniya da za ta ba kasashe masu matsakaicin karfi samun allurar da za ta yi maganin cutar Kanjamau. Za a sayar da allurar a farashi mai rahusa.
An fara zaman sauraron shari'ar batanci ga Annabi Muhammad SAW a a kotun koli, mawakin Kano, Yahaya Sharif Aminu ne ake tuhuma da aikata wannan babban laifi.
Hukumar bincike ta FBI a kasar Amurka, ta sanya makudan kudade a matsayin ganima kan neman da take yi wa wani dan Najeriya bisa zargin satar kudin jama'a.
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Goodluck Jonathan, ya yi kira ga 'yan siyasa da su dauki dabi'un yafiya da hakuri. Jonathan ya ce bai taba rike kowa a zuciyarsa ba.
Muhammad Malumfashi
Samu kari