Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ta soke dakatarwar data yiwa tsohon gwamnan Ekiti, Ayodele Fayose, tsohon gwamnan Katsina, Ibrahim Shema, Anyim Pius ds
Jam'iyyar Labour ta jihar Nasarawa ta dakatar da wasu manyan mambobinta 11 ciki har da sakatare da ma'aji kan zarginsu da cin amanar jam'iyya da wasu abubuwa.
Gwamnatin tarayya a karkashin Cibiyar Kula da Dattijai, NSCC, za ta bude shafin yanar gizo na musamman inda dattijai da suka yi ritaya za su rika samun aiki.
Abubakar Yalleman, dan majalisa mai wakiltar Mallammadori/Kaugama da ke Jihar Jigawa ya shiga jerin masu neman gaje kujerar Femi Gbajabiamila, kakakin NASS.
Zababben gwamnan Jihar Jigawa, Umar Namadi, ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta rage talauci a jihar zuwa kashe 50 ko 60 a cikin shekaru hudu na farkon mulkinsa
Hukumar yan sandan farin kaya, DSS, ta tabbatar cewa yan siyasa masu mugun nufi na son kafa gwamnatin wucin gadi don hana Shugaba Buhari mika mulki ga Tinubu
Kungiyar MURIC tayi kira ga hukumomin tsaron Nigeria cewa su gargadi Datti Baba-Ahmed, dan takarar mataimakin shugaban kasa na LP kan cewa kada a rantsar da BAT
Rundunar sandan Najeriya ta jihar Ogun tace zata kama Habeeb Okikiola, fitaccen mawaki da aka fi sani da Portable a ranar Juma'a idan bai kai kansa caji ofis ba
Yan sanda a birnin tarayya Abuja, a ranar Litinin sun yi musawayar wuta da yan ta'adda a kan hanyar Danmusa da Yantukami a karamar hukumar Danmusa da ke Katsina
Aminu Ibrahim
Samu kari