Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Shugaban kwamitin kula ta hadin-gwiwa na kasa da jihohi na jam’iyyar APC da gwamnan Jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, sun ce kwamitin ta gama duk wasu shir
Wani dan kasuwa, Mr Uchenna Okolie, a ranar Alhamis, ya roki wata kotun kwastamare da ke zamanta Jikwoyi ta raba aurensa kan dalilin cewa surukarsa ta lalata ma
Hankula sun tashi a ranar Alhamis a yayin da wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba suka bindige yan sanda uku har lahira a shingensu a Enugu. Lamarin ya
Gamayyar kungiyoyin masu goyon bayan tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar sun shawarci Turakin Adamawan ya hakura da yin takarar shugaban kasa a 2023.
Abdulsamad Rabiu, shugaban kafanin BUA Group da dansa, sun koma saman jerin biloniyoyin Najeriya ‘yan kasuwa a watan Janairu bayan sun samu N508bn wanda N20.3bn
Jirgin kasa ya nike wata mata inda ta yi raga-raga a Itoki, cikin Jihar Ogun, kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. An bayyana yadda matar ta je kan titin jirgin
Wasu masu amfani da shafin sada zumunta na Twitter sun yi martani kan wani rubutu na karfafa gwiwa da Bashir Ahmed, hadimin Shugaba Muhammadu Buhari a bangaren
A ranar Laraba, Shugabannin jam'iyyar APC sun bawa gwamnan Jihar Osun, Adegboyega Oyetola kyautan takobi, banmi, taburma da ruwa daga rafin Oluminrin a matsayin
Gwamna Bello Matawalle na Jihar Zamfara a ranar Laraba ya bayyana mutuwar Alhaji Tukur Mai-bulo, dattijon kasa, dan kasuwa kuma mai tallafawa al'umma a matsayin
Aminu Ibrahim
Samu kari