Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Wasu yan bindiga sun sace tsohon kwamishinan Gidaje da Tsara Birane, Injiniya Babangida a gidansa da ke Adamawa a ranar Talata. An rahoto cewa wadanda suka sace
A halin yanzu ba Najeriya bace kasa da ke kan gaba wurin samar da mai a Afirka a watan Mayu saboda raguwa da ta samu a yayin da ake sayar da gangan mai a $121.3
Mahukunta a Jami'ar Jami'ar Kimiyya da Fasaha, Ozoro, Jihar Delta daga aiki sun sallami malamai biyu daga aiki kan zargin damfara na karatu. The Punch ta rahoto
Babban kotu a jihar Borno ta yanke wa Aisha Wakil da aka fi sani da 'Mama Boko Haram' hukuncin daurin shekaru biyar a gidan gyaran hali kan damfara. Hakan na ku
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, a zaben 2023, Asiwaju Bola Tinubu, ya bukaci al'ummar Jihar Ekiti su fito su yi zabe idan
Kungiyar matasan Kudu da Arewa, 'The Southern-Northern Progressive Youth Congress' ta soki shirin da ake hasashen jam'iyyar APC na yi na zabarwa dan takarta, As
Wasu yan bindiga sun kai hari a garin Shola a karamar hukumar Katsina ta Jihar Katsina, inda suka sace mutane takwasu yayin harin. Wani mazaunin garin ya shaida
Shugaban Cocin 'Grace of God Mission International', Bishop Paul Nwachukwu, ya ce kirista ba za su amince da musulmi su zama shugaban kasa da mataimaki ba a zab
Wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kutsa cocin 'Celestial Church-Christ, SBJ Oshofa a Wasimi, karamar hukumar Ewekoro na Jihar Ogun, sun sace masu
Aminu Ibrahim
Samu kari