Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Shugaban kungiyar Yarabawa ta Afenifere, Ayo Adebanjo, ya bayyana ainihin dalilin da yasa kungiyar ta ke goyon bayan Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na LP.
Gwamna Samuel Ortom na Jihar Benue ya goyi bayan yunkurin da majalisar dattawa na tsige Shugaba Muhammadu Buhari saboda matsalar tsaro da ke adabar kasar.A cew
Jigo a APC, Sanata Adeseye Ogunlewe, yace dalilai na addini da kabilanci ne zasu kawo cikas ga yunkurin da wasu yan majalisar tarayya ke yi na tsige Buhari.
An gano gawarwaki a kalla guda 26 na mazauna kauyen Duma a karamar hukumar Tureta kamar yadda Daily Trust ta rahoto. Rahotanni sun ce mutanen sun nutse ne a ruw
Wasu yan bindiga da ake zargin yan kungiyan asiri ne, a safiyar ranar Asabar sun kai wa motar sintiri na yan sanda harin kwanton bauna a Banga Camp kan gadar Sw
Rundunar yan sandan Najeriya ta kori Richard Gele, Sufetan dan sanda da aka kama a bidiyo yana 'halasta' kwatar kudi daga hannun mutane a ranar 25 ga watan Yuli
Wani malamin addini, Lukman Shittu, ya roki wata kotun gargajiya da ke zamanta a Mapo, Ibadan ta raba shi da matarsa saboda bin maza da ta ke yi na bata masa ra
Mr Adegbenga Dada, Injiniya wanda kuma yarima ne daga Eruku a karamar hukumar Ekiti na Jihar Kogi, ya ce matarsa na neman ya biya kudi kafin ta yarda su yi kwan
Wasu da ake zargin yan Boko Haram ne sun harba bindiga a hedkwatar rundunar yan sandan Najeriya ta Zone 1 da ke BUK road a Kano. Jaridar Leadership ta rahoto ce
Aminu Ibrahim
Samu kari