Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
An rahoto cewa tsohon gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, na fuskantar matsin lamba kan nada shi minista da Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi a ranar Alhamis.
Wani dan Najeriya da ke zaune a kasar Canada ya yi amfani da albashinsa na farko a kasar wajen siyan mota kirar Honda Civic, ya garzaya TikTok don yin murna.
Wasu yan mata yan Najeriya uku da suka fito daga ciki daya sun zama matukan jirgin sama. Hotonsu ya bayyana kuma tuni suka yadu a dandalin soshiyal midiya.
Wani hazikin dan kasuwa ya shigo da kekuna don siyar da su ga yan Najeriya da ke neman wasu hanyoyin zirga-zirga saboda tashin gauron zabi da man fetur ya yi.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya cire sunan Dr. Ibrahim Yusuf Ngoshe daga cikin jerin wadanda ya ke son nadawa a matsayin kwamishinoninsa.
Wasu daga cikin jaruman masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood sun nuna damuwarsu matuka a kan mutuwar auren wasu Hafsat Idris da kuma Zahra'u Shata.
An haramtawa yan kasuwar waya ta Farm Centre da ke jihar Kano lika hotuna ko sauraron wakokin shahararren mawakin Najeriya, Davido a shagunansu saboda batanci.
Lloyd Ekweremadu, 'dan tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa, Ekweremadu, wanda ya aka yankewa hukunci a Birtaniya ya samu kwamishina a jihar Enugu.
Wani bidiyo mai cike da damuwa da ya bayyana a TikTok ya nuno wasu yara yan Kamaru da ke tattaki zuwa Najeriya don samun ilimi sannan su koma kasarsu a kafa.
Aisha Musa
Samu kari