Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Babban darakta kuma jarumi a masana'antar fina-finan Hausa ta Kannywood, Ali Nuhu, ya goyi bayan soke lasisin yan masana'antar da gwamnatin jihar Kano ta yi.
Janar Abdourahmane Tchiani ya ayyana kansa a matsayin sabon shugaban kasar Nijar a ranar Juma’a, 28 ga watan Yuli, bayan tuntsurar da gwamnatin farar hula.
Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya mika sunayen mutane 28 ga majalisar dattawa a ranar Alhamis, jihohi 11 da suka hada da Kano, Legas basu samu kowa ba zuwa yanzu.
Wani bidiyo mai tsuma zuciya na iyalin da uba, uwa da dansu ke aikin facin tayoyi domin dogaro da kai ya ja hankalin mutane masu yawan gaske a soshiyal midiya.
Wani bidiyo da ke yawo a soshiyal midiya ya nuno wani karamin yaro yana dinki a kan keke a shagon mahaifiyarsa. Kwarewar yaron a harkar ya burge mutane da dama.
Shugaban Hukumar Tace Fina-finai ta Kano Malam Abba Almustapha yayi karin bayani kan dalilan Gwamnati na soke lasisin yan masana'antar fina-finai na Kannywood.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya mika sunayen tsoffin gwamnoni 4 ga majalisar dattawa domin neman nada su a mukamin minista amma an rahoto cewa karin wasu 2 tafe.
Wata yarinya da ta bar iyayenta don rayuwa da saurayinta a daji ta yi fice a soshiyal midiya. Wasu mutane da suka tausaya mata sun mata wasu yan tambayoyi.
Majiyoyi sun bayyana cewa an saka sunan Muhammad Ali Pate, tsohon karamin ministan lafiya a gwamnatin Goodluck Jonathan cikin jerin ministocin Shugaba Tinubu.
Aisha Musa
Samu kari