Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Sanata Shehu Sani ya ce babban bankin Najeriya ne cibiyar gwamnati da ta fi kowacce aikata barna a karkashin gwamnatin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Kotun daukaka kara a birnin Benin na jihar Edo ta yanke hukunci kan rikicin shugabancin da ya dabaibaye jam’iyyar LP, ta yanke hukunci kan makomar Julius Abure.
Wasu tsagerun ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wani babban malami, Malam Abubakar Musawy Ibrahim tare da matarsa mai jego da ‘ya’yansa su biyu a Jihar Kaduna.
Har yanzu Annostacia Mutamuruka tsarkakakkiya ce a shekaru 80 saboda mikinta bai taba kwanciyar aure da ita ba sannan ya barta. Ta yi rayuwar kadaici ba yara.
Meram Indimi, diyar babban attajirin Najeriya Alhaji Muhammed Indimi, ta amarce da hadadden angonta wanda ya kasance dan kasuwar kasar Turkiyya, Yakup Gundogdu.
Malaman addinin Musulunci a Najeriya sun samu nasarar tattaunawa da sojojin juyin mulki a Janhuriyar Nijar yayin da ake tsaka da rikici tsakaninsu da ECOWAS.
Tsohon mataimakin gwamnan Kebbi, Ismaila Yombe mai ritaya, ya bayyana cewa ba a ji kansa da Atiku Bagudu ba lokacin da suke mulki saboda yana bin umurninsa.
Primate Elijah Ayodele, shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual, ya ce ya hango ana jifa da yi wa yan majalisar wakilai da sanatocin Najeriya ihun ba ma yi.
Yan bindiga sun kai hari Unguwar Kofar Gayan da ke karamar hukumar Zariya ta jihar Kaduna, inda suka halaka mutane biyu tare da yin awon gaba da mutum daya.
Aisha Musa
Samu kari