Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wata mata yar shekaru 30 da ta auri mahaifin kawarta mai shekaru 87 ta magantu kan yadda suka fada tarkon son junansu a ranar farko da suka hadu. Suna da yara biyu.
Yan Najeriya sun fito dandalin soshiyal midiya inda suka tofa albarkacin bakunansu a kan hukuncin kotun daukaka kara da ta tsige Abba gida-gida daga gwamna.
Primate Elijah Ayodele ya fada ma dan takarar gwamnan PDP a zaben jihar Nasarawa na 2023, David Ombugadu, da kada ya yi bacci kan shari’arsa a kotun daukaka kara.
Yan Najeriya a soshiyal midiya sun caccaki zababben gwamnan jihar Kogi, Usman Ododo kan durkusawa a gaban Gwamna Yahaya Bello don gabatar masa da satifiket dinsa.
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki ta bayyana gamsuwarta kan hukuncin da kotun daukaka kara ta yanke kan zaben jihohin Kano da Zamfara.
Karamar ministar babban birnin tarayya Abuja, Mariya Mahmoud, ta taya Nasir Gawuna kan nasarar da ya yi a kotun daukaka kara a ranar Juma’a, 17 ga watan Nuwamba.
Wata mata wacce ke dauke da dabbare-dabbaren baki a fuskarta ta yadu bayan ta ba da labarin abun da ya haddasa mata haka. Jama’a sun tausaya mata a sashin sharhi.
Sanata Dino Melaye, dan takarar PDP a zaben gwamna na ranar 11 ga watan Nuwamba, 2023, a jihar Kogi ya karyata batun rabawa kowace rumfar zaben N250,000.
A safiyar yau ne kotun daukaka kara za ta yanke hukuncin zaben Kano, A baya an ji NNPP ta zargi Abdullahi Umar Ganduje da Abdullahi Abbas da shirin hargitsa Kano.
Aisha Musa
Samu kari