Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
An gano cewa wani ikirarin cewa Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya fadi yayin rangadi a sabon ofishin mai ba kasa shawara kan tsaro a Abuja ba gaskiya bane.
Hukumar yaki da rashawa da karbar koraf-korafe ta jihar Kano ta kama kwamishinan ayyuka na zamanin Gwamna Abdullahi Ganduje kan zargin wawure naira biliyan 1.
Yan sanda na farautar wani mutum da ya yi ikirarin cewa shi ma'aikacin gidan sarautar Abu Dhabi ne bayan ya shafe watanni 4 a wani otel ba tare da ya biya ba.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya wacce ta bata lokaci wajen amsa tayin soyayyar wani saurayi ta sha mamaki lokacin da ya fara soyayya da wata a layinsu.
Wasu mutanen jihar Kano sun gudanar da taron addu'o'i da tunawa da marigayi Dan Masanin Kano, Alhaji Dr. Yusuf Maitama Sule bayan shekaru shida da rasuwarsa.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf wato gida-gida, ya bayar da kyautar kudi naira miliyan 65 domin a rabawa alhazan jihar 6,179 a matsayin barka da Sallah.
Gwamnan jihar Abia Alex Otti ya bayyana cewa rashin ganin hotunan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a wasu ofishoshin gidan gwamnati baya da alaka da siyasa.
Matashi dan Najeriya ya bayyana dalilin da yasa ya rabu da sabuwar budurwarsa. Ya ce sam bata kware a harkar rubutu ba wanda shine abun da ya fi bata masa rai.
Yan bindiga sun kashe Faston RCCG tare da yin garkuwa da mutane 7 yayin da ake tsaka da bauta a cocin Abule-Ori, karamar hukumar Obafemi Owode ta jihar Ogun.
Aisha Musa
Samu kari