Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
A ranar Juma'a ne jami'an yan sanda suka kama wani mutum mai suna Abdullahi Isa kan kange matarsa da yunwa na tsawon shekaru biyu a Maiduguri, jihar Borno.
Wata yar Najeriya ta garzaya soshiyal midiya don bayyana ra’ayinta kan yarinyar da surukarta ta aiko mata. Ta ce ta bukaci a kawo mata wacce za ta taya ta aiki.
An zargi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari da yaudara yayin da mai fafutukar yaki da rashawa Auwal Musa Rafsanjani ya yi zargin cewa yana Landan yana jinya.
Tsagerun 'yan daba a kauyen Dakasoye da ke karamar hukumar Garun Malam ta jihar Kano sun caki wani dan kasuwa, Alhaji Auwalu Gambo, a safiyar ranar Litinin
Gwamna Hope Uzodimma na jihar Imo ya gana da takwaransa na jihar Lagas, Gwamna Babajide Sanwo-Olu kan rikicin Inyamurai yan kasuwa da Yarbawa a jihar Lagas.
An ba gwamnatin tarayyar Najeriya da hukumomin tsaro wa’adin awanni 72 domin su kama tsohon shugaban tsagerun yan bindigar Neja Delta Mujahid Asari-Dokubo.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party (LP), Peter Obi ya goge wata wallafa da ya yi a twitter yana mai sukar ayarin motocin shugaba Bola Tinubu.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bar mahaifarsa ta Daura, jihar Katsina don baki na yi masa zarya safe, rana, dare don hana shi samun shirun da yake so.
Jama’a sun caccaki wani direban Uber a soshiyan midiya kan ya cinye abincin Sallah da aka aike shi ya kai wa wata matashiya. Mutane sun yi tir da abun da ya yi.
Aisha Musa
Samu kari