Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Gwamnatin Ekiti ta sanar da haramta gasar kiss na kwanaki uku da ake shirin yi a jihar domin shiga kundin tarihi na duniya sannan ta gargadi kungiyar masu otal.
Hukumar INEC ta gabatar da tuhume-tuhume shida a kan Hudu Yunusa-Ari, dakataccen kwamishinan zaben jihar Adamawa da aka kama a lokacin zaben gwamna na jihar.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, PCACC, ta gayyaci Abdullahi Ganduje, tsohon gwamnan jihar Kanot kan bidiyonsa na dala da ya yadu a 2017.
Dakarun rundunar sojojin saman Najeriya sun murkushe mayakan ISWAP da dama a wani mummunan hari da suka kai masu ta sama a ranar Laraba, 5 ga watan Yulin nan.
Matashi wanda ya sauya motarsa zuwa mai amfani da iskar gas maimakon fetur ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya. Mutane da dama na son sanin abun da ya kashe.
Wata kyakkyawar budurwa mai suna Zubaida ta maimaita kayan da mahaifiyarta ta sanya shekaru 29 da suka gabata a ranar aurenta. Hotunan ya burge jama’a da dama.
Wani sabon rahoto ya bayyana sunayen manyan yan siyasa da ka iya samun shiga jerin ministocin da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai aika majalisar dokoki.
Hukumar yaki da rashawa ta jihar Kano a ranar Laraba, ta bayyana cewa binciken kimiyya ya tabbatar da cewar bidiyoyin dalar Abdullahi Ganduje ba na bogi bane.
Wani bidiyo da ke yawo a soshiyal midiya ya nuna lokacin da wani matashi ya fusata bayan wata budurwa da bai sani ba ta make shi a ka. Bidiyon ya karade wurare.
Aisha Musa
Samu kari