Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wani kwamitin bincike da gwamnatin jihar Anambra ta kafa domin binciken sakamakon jarrabawar UTME na Miss Mmesoma Joy Ejikeme ya gano wasu abubuwa guda hudu.
Yayin da ta fallasa aika-aikar da dalibar nan Mmesoma Ejikeme, ta yi na kara makin JAMB dinta, Aisha Yesufu ta bukaci a tsige shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
Festus Keyamo ya bayyana cewa ya kamata a bari Mmesoma Joy Ejikeme ta samu gurbin shiga jami’a daidai da ainahin makin da ta samu a sakamakon jarrabawar UTME.
Wani dan Najeriya, Oluwatobi, ya fara wakar yabo a kokarinsa na kafa tarihi a kundin tarihi na duniya a matsayin mutum da ya fi kowa dadewa yana rera waka.
Hukumar 'yan sandan jihar Legas ta yi nasarar kama Amarah Kennedy, mutumin da ake zargi da yada hotuna marasa kyau na tsoffin yan matansa a soshiyal midiya.
Babbar kotun tarayya da ke Kano ta dakatar da hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Kano daga gayyatar tsohon gwamna Abdullahi Umar Ganduje kan bidiyon dala
Bidiyon wani shagalin biki da aka yi a saukake ya ta da kura a intanet. Baya ga yinsa da aka yi a saukake an gabatar da karamin kek da lemun kwalba 2 ne kacal.
Wani matashi dan Najeriya ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya bayan ya baje kolin janareto mai amfani da hasken rana ba fetur ba. Yana iya daukar talbijin.
Mercy Aigbe da mijinta Adekaz sun kammala aikin Hajji sannan ya wallafa wani rubutu domin nuna yadda yake alfahari da ita. Jarumar ta yi wa mijinta addu’o’i.
Aisha Musa
Samu kari